GARABASA! GARABASA!! GARABASA!!!

GARABASA! GARABASA!! GARABASA!!!
Ina masoya Ahlul-bayt(as)? Ga wata garabasa da aka ruwaito daga Iyalan gidan Annabi Muhammad(saw):
Sallah ce raka'a 4 da ake so mutum yayi a ranar Lahadin watan Zul-Qa'ada. An ruwaito cewa; duk wanda yayi wannan sallar; Allah zai karbi tubarsa, ya gafarta masa zunubansa; sannan ya gafartawa iyayensa da zuri'arsa, wanda yayi wannan sallar zai mutu akan imani, zai samu garkuwa daga yin ridda, Allah zai yalwata arzikinsa, ba zai sha wahala a lokacin fitar ruhinsa ba, sannan kuma abokan husumar sa zasu sallama masa a ranar kiyama; zai shiga Al-Jannah ba tare da hakkin kowa akansa ba:Yanda ake yin wannan sallar shine: mutum yayi wankan tsarki a ranar Lahadin wata Zul-Qa'ada, sannan yayi Al-wala, yayi sallah raka'a 4; a kowace raka'a ya karanta Fatiha (sau 1), Kulhuwallah (Suratul Ikhlas) (sau 3), Suratul Falaq (Kul a'azu bi rabbil Falaq) (sau 1), Suratun Nas (Kul a'azu bi rabbin Nas) (sau 1). Sannan bayan ya idar da Sallar sai yayi Istigfari sau 70, sannan ya karanta:

ﻻ ﺣَﻮْﻝَ ﻭَﻻ ﻗُﻮَّﺓَ ﺇﻻّ ﺑِﺎﻟﻠﻪِ ﺍﻟْﻌَﻠﻲِّ ﺍﻟْﻌَﻈﻴﻢِ. ﻳﺎ ﻋَﺰﻳﺰُ ﻳﺎ ﻏَﻔّﺎﺭُ ﺍﻏْﻔِﺮْ ﻟﻲ ﺫُﻧُﻮﺑﻲ ﻭَﺫُﻧُﻮﺏَ ﺟَﻤﻴﻊِ ﺍﻟﻤﺆﻣِﻨﻴﻦَ ﻭَﺍﻟْﻤُﺆﻣِﻨﺎﺕِ ﻓَﺎِﻧَّﻪُ ﻻ ﻳَﻐْﻔِﺮُ ﺍﻟﺬُّﻧُﻮﺏَ ﺇﻻّ ﺍَﻧْﺖَ.

Ga nassin ruwayar:

ﻭﺭﻭﻱ ﻋﻦ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ‏(ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺁﻟﻪ ﻭﺳﻠﻢ) ﺻﻼﺓ ﻓﻲ ﺍﻟﻴﻮﻡ ﺍﻻﺣّﺪ ﻣﻦ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﺸّﻬﺮ ﺫﺍﺕ ﻓﻀﻞ ﻛﺜﻴﺮ، ﻭﻓﻀﻠﻬﺎ ﻣُﻠﺨّﺼﺎً ﺍﻥّ ﻣﻦ ﺻﻠّﺎﻫﺎ ﻗﺒﻠﺖ ﺗﻮﺑﺘﻪ، ﻭﻏﻔﺮﺕ ﺫﻧﻮﺑﻪ، ﻭﺭﺿﻰ ﻋﻨﻪ ﺧﺼﻤﺎﺅﻩ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﻘﻴﺎﻣﺔ ﻭﻣﺎﺕ ﻋﻠﻰ ﺍﻻﻳﻤﺎﻥ ﻭﻣﺎ ﺳﻠﺐ ﻣﻨﻪ ﺍﻟﺪّﻳﻦ، ﻭﻳﻔﺴﺢ ﻓﻲ ﻗﺒﺮﻩ، ﻭﻳﻨﻮّﺭ ﻓﻴﻪ، ﻭﻳﺮﺿﻰ ﻋﻨﻪ ﺃﺑﻮﺍﻩُ، ﻭﻳﻐﻔﺮ ﻻﺑﻮﻳﻪِ ﻭﻟﺬﺭّﻳّﺘﻪ، ﻭﻳﻮﺳّﻊ ﻓﻲ ﺭﺯﻗﻪ، ﻭﻳﺮﻓﻖ ﺑﻪ ﻣﻠﻚ ﺍﻟﻤﻮﺕ ﻋﻨﺪ ﻣﻮﺗﻪ، ﻭﻳﺨﺮﺝ ﺍﻟﺮّﻭﺡ ﻣﻦ ﺟﺴﺪﻩ ﺑُﺴﻴﺮ ﻭﺳﻬﻮﻟﺔ، ﻭﺻﻔﺘﻬﺎ ﺃﻥ ﻳﻐﺘﺴﻞ ﻓﻲ ﺍﻟﻴﻮﻡ ﺍﻻﺣّﺪ ﻭﻳﺘﻮﺿّﺄ ﻭﻳﺼﻠّﻲ ﺃﺭﺑﻊ ﺭﻛﻌﺎﺕ ﻳﻘﺮﺃ ﻓﻲ ﻛﻞّ ﻣﻨﻬﺎ ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻣﺮّﺓ ﻭﻗُﻞْ ﻫُﻮَ ﺍﻟﻠﻪُ ﺍَﺣَﺪٌ ﺛﻼﺙ ﻣﺮّﺍﺕ ﻭﺍﻟﻤﻌﻮّﺫﺗﻴﻦ ﻣﺮّﺓ ﺛﻢّ ﻳﺴﺘﻐﻔﺮ ﺳﺒﻌﻴﻦ ﻣﺮّﺓ ﺛﻢّ ﻳﺨﺘﻢ ﺑﻜﻠﻤﺔ ﻻ ﺣَﻮْﻝَ ﻭَﻻ ﻗُﻮَّﺓَ ﺇﻻّ ﺑِﺎﻟﻠﻪِ ﺍﻟْﻌَﻠﻲِّ ﺍﻟْﻌَﻈﻴﻢِ ﺛﻢّ ﻳﻘﻮﻝ : ﻳﺎ ﻋَﺰﻳﺰُ ﻳﺎ ﻏَﻔّﺎﺭُ ﺍﻏْﻔِﺮْ ﻟﻲ ﺫُﻧُﻮﺑﻲ ﻭَﺫُﻧُﻮﺏَ ﺟَﻤﻴﻊِ ﺍﻟﻤﺆﻣِﻨﻴﻦَ ﻭَﺍﻟْﻤُﺆﻣِﻨﺎﺕِ ﻓَﺎِﻧَّﻪُ ﻻ ﻳَﻐْﻔِﺮُ ﺍﻟﺬُّﻧُﻮﺏَ ﺇﻻّ ﺍَﻧْﺖَ. ﺃﻗﻮﻝ: ﺍﻟﻈّﺎﻫﺮ ﺍﻥّ ﻫﺬﺍ ﺍﻻﺳﺘﻐﻔﺎﺭ ﻭﺍﻟﺪّﻋﺎﺀ ﺍﻟّﺬﻱ ﻭﺭﺩ ﺑﻌﺪﻩ ﻳﺆﺩّﻯ ﺑﻌﺪ ﺍﻟﺼّﻼﺓ...

المصادر:

- ﻣﻔﺎﺗﻴﺢ ﺍﻟﺠﻨﺎﻥ : ﺃﻋﻤﺎﻝِ ﺷﻬﺮِ ﺫِﻱ ﺍﻟﻘﻌﺪﺓ.

- ﺇﻗﺒﺎﻝ ﺍﻷﻋﻤﺎﻝ 2/27.

- ﺍﻟﻜﺎﻓﻲ 4/150.

- ﻭﺳﺎﺋﻞ ﺍﻟﺸﻴﻌﺔ 10/450.

- ﻣﻦ ﻻ ﻳﺤﻀﺮﻩ ﺍﻟﻔﻘﻴﻪ 2/89.

- ﺍﻟﻤﺼﺒﺎﺡ : .658...


0/Post a Comment/Comments

FADI RA"AYINKA ANAN

Previous Post Next Post