*BABU HANNUN GWAMNATIN TARAYYA A CIGABA DA TSARE MALAM ZAKZAKY(H)* *ALLAHU TA'ALA YA TSINEWA MAI KARYA*

                                 
Wanene yace ana tuhuma da zargin Malam Zakzaky(H) da kafa Gwamnati cikin Gwamnati?




Wane shege ne yace Malam Zakzaky(H) ba a tsare yake ba,Yana protective custody ne???




Wane tsinanne ne yace Gwamnatin Buhari tana kashewa Malam Zakzaky(H) da Matarsa Naira Miliyan uku da rabi a wurin da suke tsare?????




Shin Hukumar DSS a karkashin Gwamnatin jiha take ko ta Tarayya??





Lokacin da Kotun Tarayyar Nigeria karkashin jagorancin Justice Gabriel kolawole ta bada umurnin a saki Malam Zakzaky(H) da Matarsa a biyasu diyya, a gina Masa gida a dukkan garin da yake bukatar Zama a Arewacin Nigeria,a Kuma hada shi da babban jami'in Dansanda ya Masa rakiya, hukuncin akan Gwamnatin Tarayya aka zartas ko Gwamnatin jiha????




Wane shege ne yace ya haramta Harkah Islamiyya Gwamnatin jiha ko ta Tarayya????




Wane tsinanne ne yace ba za a jefa rayuwar talakawan Nigeria cikin hatsari saboda 'yancin mutum daya ba????





Muna rokon Allahu Ta'ala ya gaggauta saukar da bala'i, masifa da jafa'i ga dukkan wanda yake da hannu a zaluntar Malam Zakzaky(H) da Wanda yake da hannu wurin cigaba da tsare shi??????


*Umar Hassan Gololo*

0/Post a Comment/Comments

FADI RA"AYINKA ANAN

Previous Post Next Post